ABNA24 : Kakakin ‘yan sandan jihar ta Rivers, Nnamdi Omoni ya tabbatar da afkuwar lamarin kamar yadda jaridar Sahara Reporters ta nakalto.
Kakakin ‘yan sandan ya kuma kara da cewa; Tuni an kame mutane 22 da ake zargi da hannu akai harin, kuma an dawo da aiki da doka a yankin.
Kawo ya zuwa yanzu dai babu cikakken bayani akan wadanda su ka kai harin.
342/